Full Lyrics
CHORUS
Ku tashi sai ku zo
Yesu yana kira
Karbi shi, ci jikin shi,
Abinci ne me kyau.
VERSE 1
Mai salama, mai iko,
Mai kauna yana kiran mu,
Mu karbi shi, mu zabe shi
Mai rayuwa, mai ceto.
VERSE 2
Ya Kristo, ya Kristo,
Ga mu, mun yi lefi!
Ka wanke mu da jinin sa
Mu samu lafiya har abada.
VERSE 3
Godiya ni nake, godiya ni nake,
Ga godiya a baki na:
Don Yesu na ya ba ni rai.
CHORUS DESCANT
Ku tashi sai ku zo, zo
Yesu yana kira,
Karbi shi, ci jikin shi hainye!
Abinci ne me kyau.