KU TASHI SAI KUZO by Onwubuya Charle, Okpebho Omogiade — Lyrics

Onwubuya Charle, Okpebho Omogiade Hausa Communion Hymns Eucharistic songs Hymns Solfa notation

Full Lyrics

[CHORUS] Ku tashi sai ku zo, Yesu yana kira, Karbi shi, ci jikin shi hainye! Abinci ne me kyau. [VERSE 1] Mai salama, mai iko, Mai kauna yana kiran mu, Mu karbi shi, mu zabe shi mai rayuwa, Mai ceto. [VERSE 2] Ya Kristo, ya Kristo, Ga mu mun yi lefi! Ka wanke mu da jinin sa Mu samu lafiya har abada. [VERSE 3] Len lei! Len lei! Godiya, godiya eh! Don Yesu na ya bani rai. Godiya ni na ke, godiya ni na ke, Ga godiya a baki na, Don Yesu na ya bani rai, ai ai ai.

Download the sheet music

KU TASHI SAI KUZO

KU TASHI SAI KUZO

By Onwubuya Charle, Okpeb...
Solfa
Hausa
1 page
1 Downloads
Communion Hymns Eucharistic songs Hymns
0 0

More lyrics you may want