Full Lyrics
CHORUS
Ku tashi sai ku zo
Yesu yana kira
Karbi shi, ci jikin shi
Abinci ne me kyau.
VERSE 1
Mai salama, mai iko
Mai kauna yana kiran mu
Mu karbi shi, mu zabe shi
Mai rayuwa, mai ceto.
VERSE 2
Ya Kristo, ya Kristo
Ga mu, mun yi lefi!
Ka wanke mu da jinin sa
Mu samu lafiya har abada.
VERSE 3
Godiya ni nake, godiya ni nake
Ga godiya a baki na
Don Yesu na ya ba ni rai
Godiya ni nake
Don Yesu na ya ba ni rai.