KAFIN A BASHE YESU by Henry Yahaya — Lyrics

Henry Yahaya Hausa Communion Hymns Eucharistic songs Holy Week Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

VERSE 1 Kafin a bashe Yesu su ga azaba, ya dauki gurasa yayi godiya. Ya kakkarya gurasan, ya ba almajiran sa ya ce kuci wannan jiki na ne, jiki na. VERSE 2 Haka kuma bayan cin abinci ya dauki calis yayi godiya. Ya ba almajiran sa ya ce ku karba kusha wannan jini na ne, jini na. VERSE 3 Jiki da jinin Yesu shine cima wanda yake sauko wa daga sama. Duk wanda bai ci jiki ya sha jinin Yesu ba babu rai a cikin sa, a cikin. CHORUS Zo ku ci wannan jikina ne, zo ku sha wannan jini na ne, zo ku ci wannan jikina ne da jini na mai bada rai dawami.

Download the sheet music

KAFIN A BASHE YESU

KAFIN A BASHE YESU

By Henry Yahaya
Solfa
Hausa
1 page
2 Downloads
Communion Hymns Eucharistic songs Holy Week Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want