Gayyatar Ubangiji by Jacob Okuguni — Lyrics

Jacob Okuguni Hausa Communion Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

SECTION A Kuzo yarana kuzo abokaina Kuzo kuci daga abincin rayuwa Kuzo yara na kuzo yara na Kuzo kusha daga ruwan rayuwa Kuzo kuzo yara na kuzo Ci jikina sha jini na Sannan zaku samu rayuwa Oh! kuzo kuzo kuzo kuzo SECTION B Abokai na kuzo kuci daga abincin malaiku Jikina abinci ne mai rai Jiki na abinci ne mai tsarki Kuzo kuzo ku ci Abin sha ne mai kyau jini na mai tamani ne Kusha kusha SECTION C Kuzo kuzo kuzo kuzo Kuzo kuzo kusha kuzo Kuzo kuzo kusha kuzo Kuzo kuzo kusha kuzo SOLO Kuzo yarana kuzo abokaina kuzo Kuzo kuci daga abincin rayuwa Kuzo wuri na kuma ku sami karfi Kuci jikina jikina abinci ne mai kyau Kuci jikina jikina abinci ne mai tsarki Kuzo kuci kuzo kusha daga abinci na malaiku Kuzo wurina kuma ku sami lafiyan zuciya Kusha jinina jini na abin sha ne mai kyau Kuzo wurina kuma ku sami hutu Kuzo kuci, kuzo kusha daga abinci na malaiku Kuzo kuzo abokai na Kuzo ku ci kuzo kusha daga abinci na malaiku Kuzo kuzo kuzo abokai na Kuzo kuci kuzo kusha daga abinci na malaiku kuzo

Download the sheet music

Gayyatar Ubangiji

Gayyatar Ubangiji

By Jacob Okuguni
Solfa
Hausa
2 pages
11 Downloads
Communion Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want