GAYYATAR UBANGIJI by Jacob Okwuju — Lyrics

Jacob Okwuju Hausa Communion Hymns Eucharistic songs Hymns Solfa notation

Full Lyrics

[Section A] Kuzo yara na, kuzo abokai na, kuzo kuci daga abincin rayuwa, kuzo kusha daga ruwan rayuwa. Kuzo kuci daga abincin rayuwa, kuzo kusha, kuzo kuci, kuzo kusha. Kuzo, kuzo yara na kuzo, ci jikina sha jinina, sannan zaku samu rayuwa. Abokai na kuzo kuci, kusha daga abinci malaiku. [Section B] Jikina abinci ne mai rai, Jikina abinci ne mai tsarki, abin sha ne mai kyau, jinina mai tamani ne, kuzo kusha. [Section C] Kuzo, kuzo, kuzo, kuzo, kuzo, kuzo, kuzo, kuzo, kuzo, kuzo, kuzo kusha kuzo. [Verse 1] Kuzo yara na kuzo abokai na kuzo, kuzo kuci daga abin, kuzo kusha kuzo kusha daga abinci na malaiku. [Verse 2] Kuzo wurina kuma ku sami karfi, kuci jikina jikina abinci ne mai kyau. [Verse 3] Kuci jikina jikina abinci ne mai tsarki, kuzo kuci kuzo kusha daga abinci na malaiku, kuzo wurina kuma ku sami lafiyan zuciya. [Verse 4] Kusha jinina jini na mai tamani ne, kuzo kuci kuzo kusha daga abinci na malaiku, kuzo yara na kuzo. [Verse 5] Kuzo wurina kuma ku sami hutu, kuzo yara na kuzo, kuzo kuci kuzo kusha daga abinci na malaiku. [Verse 6] Kuzo kuzo abokai na, kuzo kuci kuzo kusha daga abinci na malaiku, kuzo. [Verse 7] Kuzo kuzo kuzo abokai na, kuzo kuci kuzo kusha daga abinci na malaiku, kuzo.

Download the sheet music

GAYYATAR UBANGIJI

GAYYATAR UBANGIJI

By Jacob Okwuju
Solfa
Hausa
2 pages
3 Downloads
Communion Hymns Eucharistic songs Hymns
0 0

More lyrics you may want