Yabi Allah Kullayomi by Zwandu Y. E — Lyrics

Zwandu Y. E Hausa Folk songs Celebrations Hymns Solfa notation

Full Lyrics

Kullayomi abin daya dace sai mu yabi Allah Sai mu yabi Allah Halitu duk, halitu su na yabon sa Halitu su na yabon sa, yabon sa Yabon, yabon sunan sa To balle mu fa 'yan Adamu na da ra'ayin mu Sai mu mike tsaye tun rana masu rai Sai mu mike tsaye mu yi la yabon girmasa Yi la yabon girmasa Dukan mu sai mu yabe shi Dukan mu sai mu yabe shi Haleluiah, haleluiah Ya bani rai ya kuma bani karfin jiki Ya kuma bani lashi kauna mafificiya Sabo da haka zan yabe shi a nuna Sabo da haka zan yabe shi dukan rayuwata Sai ku zo mu yabi Yesu Yabe yabe 'yan uwana ku zo mu yabi Yesu Yabe yabe 'yan uwana Halitu su na yabon sa Yabon, yabon sunan sa Sai ku zo mu yabi Yesu Yabe yabe 'yan uwana ku zo mu yabi Yesu Yabo yabo yabo yabo yabo yabo yabo yabo Halle halle hallelujah Halle halle hallelujah Yabe yabe 'yan uwana ku zo mu yabi Yesu Yabe yabe 'yan uwana

Download the sheet music

Yabi Allah Kullayomi

Yabi Allah Kullayomi

By Zwandu Y. E
Solfa
Hausa
4 pages
3 Downloads
Folk songs Celebrations Hymns
0 0

More lyrics you may want