Full Lyrics
REFRAIN
Daukaka ga Allah
VERSE 1
Ya Ubangiji Allah Sarkin Sama Allah Uba Mai iko duka.
VERSE 2
Ya Ubangiji Yesu Almasihu,
Da Makadaici ya Ubangiji Allah Dan Uba.
VERSE 3
Kai da kake kawar da zunuban duniya kayi mana jinkai.
Kai da kake kawar da zunuban duniya kaji addu'ar mu.
VERSE 4
Kai da kake zaune a hannun dama na Uba kayi mana jinkai
Domin kai kadai mai tsarki ne.
VERSE 5
Kai kadai Ubangiji ne kai kadai Madaukaki ne
Ya Yesu Almasihu, tare da Ruhu Mai tsarki cikin darajar Allah Uba. Amin.