Full Lyrics
REFRAIN
Daukaka ga Allah a cikin sama,
Daukaka ga Allah a cikin samaniya.
VERSE 1
Daukaka ga Allah cikin samaniya a duniya
Salama ga mutane na nufi mai kyau,
Muna yabon Ka, muna albarkace Ka
Muna yi maka sujada.
VERSE 2
Muna daukaka Ka, muna yi maka godiya,
Saboda daukakar Ka mai girma mai girma.
Ya Ubangiji Allah Sarkin Sama
Allah Uba Mai Iko duka.
VERSE 3
Ya Ubangiji Yesu Kristo da Makadaici,
Ya Ubangiji Allah Dan Tunkiya na Allah,
Ya Ubangiji Allah Dan Uba
Kai da ke kawat da zunuban duniya.
VERSE 4
Ka yi mana jinkai, ka yi mana jinkai,
Kai da kake kawat da zunuban duniya.
Kaji addu'ar mu, Ka ji kaji addu'ar mu.
Kai da kake zaune a hanun dama na Allah.
VERSE 5
Ka yi mana jinkai, ka yi mana jinkai,
Domin Kai kadai Mai Tsarki ne,
Kai kadai Ubangiji ne,
Kai kadai Madaukaki ne. Ya Yesu Kristo.
TUTTI
Tare da Ruhu Mai Tsarki
Cikin darajar Allah Uba.
Tare da Ruhu Mai Tsarki
Cikin darajar Allah Uba.
Amin, Amin.