Daukaka Ga Allah by Abel Ogate — Lyrics

Abel Ogate Hausa Gloria Mass Settings Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Daukaka ga Allah A cikin Samaniya Daukaka ga Allah a cikin Samaniya Daukaka ga Allah ga Allah a cikin Samaniya VERSE 1 A duniya kuma salama Ga mutane masu zuciya mai kyau VERSE 2 Muna yabon Ka Muna albarkacin Ka Muna yi ma Ka sujada Muna daukaka Ka Muna yi ma Ka sujada saboda darajar Ka Godiya saboda darajar Ka mai girma Ya Ubangiji Allah Sarkin Samaniya Allah Uba mai iko duka Ya Ubangiji Yesu Almasihu da makadaici Ya Ubangiji Allah Dan tunkiya na Allah Dan tunkiya na Allah Dan Uba VERSE 3 Kaida ke kawar da zunuban duniya Kayi mana jinkai Kaida ke kawar da zunuban duniya Kaji addu'ar mu Kaida kake zaune a hannun dama na Uba Kayi mana jinkai VERSE 4 Domin Kai kadai mai tsarki ne Kai kadai madaukaki ne Kai kadai madaukaki ne Ya Yesu Almasihu Tare da Ruhu Mai Tsarki cikin darajan Allah Uba Amin, Amin.

Download the sheet music

Daukaka Ga Allah

Daukaka Ga Allah

By Abel Ogate
Solfa
Hausa
2 pages
0 Downloads
Gloria Mass Settings
0 0

More lyrics you may want