Full Lyrics
[INTRO]
Shi ne Ubangiji, shi ne mai ceto mu
Shi ne Ubangiji, shi ne mai ceto mu
[CHORUS]
Shi ne Ubangiji, shi ne mai ceton mu
Shi ne Ubangiji, shi ne mai ceton mu
[VERSE 1]
Yesu mai ceton mu
Shi ne Ubangiji, shi ne mai ceton mu
Sarkin Saruku
Shi ne Ubangiji, shi ne mai ceton mu
Shi ya Isa ya
Shi ne Ubangiji, shi ne mai ceton mu
[VERSE 2]
Yaku mutane duniya dukanku zo mu yabi
Ku zo yanzu mu yabi sunansa
Yaku mutane ku duk duniya sai ku zo mu yabi
Ku zo yanzu mu yabi sunan sa
[VERSE 3]
Ko yau she Yesu mai ceto
Ko yau she ya na sama yana ta mulki
Domin shi ne Kristi Ubangiji
[VERSE 4]
So mu raira mu raira Yesu
Raira su nan, sa mu raira su nan sa
Zo zo zo zo mu raira
Domin shi ne Sarki mai ceton mu
[CODA]
Shi ne Ubangiji, shi ne mai ceton mu
Shi ne Ubangiji, shi ne mai ceton mu
Shi ne Ubangiji, shi ne mai ceton mu
Shi ne, Shi ne, Shi ne, Shi ne
Shi ne mai ceton shi ne Sarkin Sarakuna