Wannan Jikina Ne by Williams Itodo — Lyrics

Williams Itodo Hausa Communion Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Wannan Jikina ne, ku zo ku ci, Wannan Jinina ne, ku zo ku sha. Karba dukanku domin ku samu rai har abada. VERSE 1 Kafin a bashe su, Ya dauki burodi, a hannuwansa masu tsarki ya bada godiya, Ya ba almajiransa, ku karba dukanku ku ci. VERSE 2 Haka kuma bayan jibi ya dauki calis yayi godiya, Yana cewa dukanku ku karba ku sha daga cikinsa. VERSE 3 Nine Mai ba da rai, Nine Hasken duniya, Nine Makiyayi mai kyau. Kwarai kwarai kwarai, Nine hanyar gaskiya, Itacen inabi. Yesu ya ce ku zo, Iye! Iye! Iye! Masu neman jinkai, Masu neman kauna, Ku yi sauri ku zo. Yesu ya ce masu neman salama, Ku zo, ku ci, ku sha, Ku rayu har abada.

Download the sheet music

Wannan Jikina Ne

Wannan Jikina Ne

By Williams Itodo
Solfa
Hausa
2 pages
9 Downloads
Communion Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want