ABINCI NA MALEIKU by JUDE NNAM — Lyrics

JUDE NNAM Hausa Communion Hymns Hymns Staff & Solfa notation

Full Lyrics

[REFRAIN] Ya yanna Allah, ku kerbe ni ku ci, ku sha. Ya yanna Allah, ku kerbe jinin na Yesu. Gurasa mai bada rai, rai na harbada. Abinci eh, na maleiku Ya wana kuzo, Allah ana kira. Karbe ni ku ci, ku zo, ku ci, wana jikin na ne. Kerbe ni ku sha, ku zo, ku sha, wana jinin na ne. Ya wana ku zo, ku zo, ku zo, ku ci. Abinci eh, daga sama, o Abinci rai. Koko shi mai Tsarki, Jinin Maiceto. Han ye! Koko shi mai Tsarki, Jinin Maiceto. [VERSE 1] Allah da ya sauko, daga sama ya zo duniya. Ya sha wahala, daga sama ya zo duniya. Ya mutu, saboda ni, saboda kai. Ya mutu, daga sama ya zo. [VERSE 2] Jikin na ne, abinci na ci, Yesu ya ce. Jinin na ne, abun sha, kristi ya ce. Yesu ya ce, Maiceto ya ce. Kristi ya ce, Ubangiji ya ce. Yesu ya ce, Maiceto ya ce. Kristi ya ce, Ubangiji ya ce.

Download the sheet music

ABINCI NA MALEIKU

ABINCI NA MALEIKU

By JUDE NNAM
Staff & Solfa
Hausa
10 pages
11 Downloads
Communion Hymns Hymns
1 0

More lyrics you may want