ABINCI ALHERI by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Communion Hymns Hymns Staff & Solfa notation

Full Lyrics

[REFRAIN] Abinci alheri za mu ci. Abinci alheri abinci rai! Shiryeye daga wurin Allah O! Abinci alheri za mu ci. Shiryeye daga wurin Allah O! Abinci alheri za mu ci. [VERSE 1] Jesu ya dauki gurasa, Ya ba mu ya ce, Wanna shine jikin na, da za baa duka mutane! Kristi ya dauki Koko, Ya ba mu ya ce, Wanna shine jinin na, da za ba a duka mutane! [VERSE 2] Gurasa da Koko da mu karbi, Shine Jikin! Shine Jinin Jesu! Duk wanda ya karbi shi acikin Tsarkekiya, zuciya zai samu rai harabada! [VERSE 3] Kuzo ku karbi shi! Kuzo ku karbi shi! Kuzo ku karbi shi! Masu bauta. Kuzo ku karbi shi! Ya na da dadi. Kuzo ku karbi shi! Zai ba ku rai. Kuzo ku karbi shi! Kuzo ku karbi shi! Kuzo ku karbi shi! Kuzo ku karbi shi!

Download the sheet music

ABINCI ALHERI

ABINCI ALHERI

By Jude Nnam
Staff & Solfa
Hausa
9 pages
37 Downloads
Communion Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want