bikin Dan Tunkiya — Lyrics

Hausa FILM 2025 FILM Songs Communion Hymns Entrance songs Hymns Solfa notation

Full Lyrics

REFRAIN Ai ye na na ye, ai ye na na ye, Ai ye na na ye, ai ye na na ye. Ubangiji ya gaya ce mu bikin dan tunkiya, Ubangiji ya gaya ce mu bikin dan tunkiya. Zo mu je bikin dan tunkiya, Muje mu yabi Ubangiji, Da farin ciki da godiya. Ku zo mu je mu bauta wa Ubangiji mai kauna, Allah ya gaya ce mu yau bikin dan tunkiya. VERSE 2 Ubangiji ya gaya ce mu bikin dan tunkiya, Mu yabi Uban mu kaman Maku. Ubangiji ya gaya ce mu bikin dan tunkiya, Muje gaban bagadi mu durkusa muyi yabo. Da garaya mun zo, Za mu raira yabo mara matuka mara matuka, Mara matuka mara matuka mara karewa. Zo mu yabi Allah mara matuka mara matuka mara karewa, Allah ya gaya ce mu yau bikin dan tunkiya. VERSE 3 A wannan biki, Mu na tarraya da dukan Mala'iku. Ga Shi kuma, za mu yi cudanyan hadaya mafin, Hadayar Jiki da Jinin Yesu Almasihu. Wannan ita ce babbar biki, Za mu je mu yabi Mai ceto, Allah ya gaya ce mu yau bikin dan tunkiya.

Download the sheet music

bikin Dan Tunkiya

bikin Dan Tunkiya

Solfa
Hausa
3 pages
3 Downloads
FILM 2025 FILM Songs Communion Hymns Entrance songs Hymns
0 0

More lyrics you may want