Full Lyrics
[REFRAIN]
Yaya na Allah ku karbe ni ku ci ku sha
Yaya na Allah ku karbi jiki na Yesu
Gurasa mai bada rai na har abada
Abinci na maleiku ku zo ku ci ku sha ku ci
Abinci eh daga sama ku zo ku ci ku sha Abinci eh
Yan'uwa na ku zo Allah na kira
Abinci na maleiku ku zo ku ci ku sha Abinci eh
Karbe ni ku ci ku zo ku ci
Wannan jiki na ne karbe ni ku sha ku zo ku sha
Wannan Jini na ne Yan'uwana ku zo ku zo ku ci
Abinci na maleiku Abinci eh daga sama
Abinci rai kokonshi mai Tsarki
Jini mai ceto hanye kokonshi mai Tsarki
Jini mai ceto
[VERSE 1]
Allah da Ya sauko daga sama Ya zo duniya
Ya sha wahala daga sama Ya zo duniya
Ya mutu saboda ni saboda kai
Mutu daga sama Ya zo
[VERSE 2]
Jiki nane Abinci na ci
Yesu Ya ce
Jini nane abin sha
Kristi Ya ce
Yesu Ya ce
Mai ceto Ya ce
Kristi Ya ce
Ubangiji Ya ce