Full Lyrics
[REFRAIN]
Ya Yanna Allah, ku zo ku ci, ku sha.
Ya Yanna Allah, ku zo ku ci, jinin na Yesu.
Gurasan mai bada rai, rai na har abada.
Abinci ee na maleiku,
Abinci ee daga Sama.
'Yan'uwa na ku zo, Allah a na kiran mu.
Abinci ee daga Sama.
Karbeni ku ci, wannan jikin na ne.
Karbeni ku sha, wannan jikin na ne.
'Yan'uwa na ku zo, ku zo ku ci,
Abinci ee daga Sama, O abinci rai.
Ko kanshi mai Tsarki, jinin mai ceto hanye.
Ko kanshi mai Tsarki, jinin mai ceto.
[VERSE 1]
Allah da ya saiko daga Sama ya,
Daga Sama ya zo duniya, ya sha wahala.
Daga Sama ya zo duniya, a ma Allah ya mutu,
Saboda ni Saboda kai ya mutu,
Daga Sama ya zo.
[VERSE 2]
Jikin nane, abinci na ci, O Yesu, ya ce.
Jinin nane abun sha, O Kristi, ya ce.
Yesu ya ce, mai ceto ya ce,
Kristi ya ce, Ubangiji ya ce.