Full Lyrics
[REFRAIN]
Abinci alheri shine zamu ci
Abinci alheri eh abinci rai
Shiryeye daga wurin Allah
Oh abinci alheri za mu ci
[VERSE 1]
Yesu ya dauki gurasa ya ba mu ya ce
Wanan shine jikin na da za ba a duka mutane
Kristi ya dauki koko ya ba mu ya ce
Wanan shine jini na da za ba a duka mutane
[VERSE 2]
Gurasa da koko da mu karbi
Shine jikin shine jini Yesu
Duk wanda ya karbi shi a cikin tsarkakiya zuciya
Zai samu rai har abada
[VERSE 3]
Ku zo ku karbi shi
Masu bauta yana da dadi
Zai ba ku rai
Mai salama ku zo karbi shi