Full Lyrics
REFRAIN
Abinci Alheri, shine zamu ci
Abinci Alheri,
Eh Abinci rai shiryayye daga wurin Allah oh
Abinci Alheri, Zamu ci.
VERSE ONE
Yesu ya dauki Gurasa ya ba mu ya ce;
wannan Shine Jikin na da za ba a duka mutane;
Kristi ya dauki koko; ya ba mu ya ce;
wannan Shine Jini na da za ba a duka mutane.
VERSE TWO
Gurasa da koko da ana karbi
Shine Jikin, Shine Jini Yesu
Duk wanda ya karbi shi a cikin tsarkakiya,
zuciya zai samu rai har abada.
VERSE 3SOPRANO
Ku zo, Ku karbi shi.
Ku zo, Ku karbi shi.
Masu bautawa yana da dadi.
Zai ba ku rai.
TENOR & BASS
Mai Tsarki, Mai kauna, Mai Jinkai.
SOPRANO
Mai salama, Ku zo Karbi shi.