Full Lyrics
REFRAIN
Abinci Alheri, shine zamu ci
Abinci Alheri daga wurin Allah oh
Abinci Alheri zamu ci
VERSE 1
Yesu ya dauki Gurasa ya ba mu ya ce
Wanan shine jikin na daza ba a duka mutane
Kristi ya dauki Koko ya ba mu ya ce
Wanan shine jini na daza ba a duka mutane
VERSE 2
Gurasa da Koko do mu Karbi
Shine jikin Jini Yesu
duk wanda ya Karbi shi a cikin Tsake Kiya,
Zuciya zai sa mu rai hara bada
In Kuna Kauna Shi
Zai Sa mu rai harabada
VERSE 3
Ku zo Ku Karbi Shi
Ku zo Ku Karbi shi masu bauta
Ya na da dadi
Zai ba Ku rai
Ku zo Ku Karbi Shi
Ku zo Karbi shi