ABINCI ALHERI(HAUSA) by Jude NNAM — Lyrics

Jude NNAM Hausa Communion Hymns Hymns Staff & Solfa notation

Full Lyrics

[REFRAIN] Abinci Alheri zamu ci Abinci Alheri Abinci rai Shiryeye daga wurin Allah Oh Abinci Alheri zamu ci [VERSE 1] Yesu ya dauki gurasa Ya bamu Yace wannan shine jikin na daza ba a duka mutane Kristi Ya dauki koko Ya bamu Yace, Wannan shine jikin na daza ba a duka mutane [VERSE 2] Gurasa da koko da mu karbi Shine Jikin! Shine Jikin Yesu Duk wanda ya karbi Shi a cikin tsarkekiya Zuciya zai sa mu rai har abada! zai sa mu rai har abada! [VERSE 3] Ku zo ku karbi shi Ku zo ku karbi shi Masu bauta Yana da dadi Zai ba Ku rai Ku zo ku karbi shi

Download the sheet music

ABINCI ALHERI(HAUSA)

ABINCI ALHERI(HAUSA)

By Jude NNAM
Staff & Solfa
Hausa
2 pages
16 Downloads
Communion Hymns Hymns
1 0

More lyrics you may want