Yabi Allah Kullayomi by Zwahu Y.F — Lyrics

Zwahu Y.F Hausa Entrance songs Offertory Hymns Recessional / Dismissal Hymns Celebrations Hymns Solfa notation

Full Lyrics

Kullayomi abin daya dace sai mu yabi Allah, Ku kurkuku kaji na suna yabon Allah oh. Halittu suna yabonsa, Halittu suna yabonsa, Halittu suna yabonsa, Yabonsa, yabon sunansa. To balle mu fa yantadamu nada rayuwan mu. Sai mu mike tsaye, tsaye, Sai mu mike tsaye mu yaba girmansa. Dukan mu, dukan mu, Sai mu yabeshi, sai mu yabeshi. Dukan mu muce Hallelujah, sai mu yabeshi. Hallelujah, Hallelujah. Ya bani rai ma kuma, bani karfin jiki, Ya kuma bani toshi kauna kafin ji kiya. Sabo da haka zan yabeshi a raina, Sabo da haka zan yabeshi dukan ayawinta. Sai kuzo mu yabi Yesu. Yabe, yabe 'yan uwa na, Kuzo mu yabeshi. Yabe, yabe 'yan uwa na, Kuzo mu yabi Yesu. Yabo, yabo, yabo, yabo, Halle, Halle, Halle, Lujah!

Download the sheet music

Yabi Allah Kullayomi

Yabi Allah Kullayomi

By Zwahu Y.F
Solfa
Hausa
4 pages
2 Downloads
Entrance songs Offertory Hymns Recessional / Dismissal Hymns Celebrations Hymns
0 0

More lyrics you may want