Full Lyrics
AGNUS DEI
Ya Dan tunkiya na Allah
Kai da ke kawas da zunuban duniya
Ka yi mana jin kai.
Ya Dan tunkiya na Allah
Kai da ke kawas da zunuban duniya
Ka yi mana jin kai.
Ya Dan tunkiya na Allah
Kai da ke kawas da zunuban duniya
Ka ba mu salama.
RESPONSE TO PRAYER OF THE FAITHFUL
Uba mun kasa
O ya Yesu mun kasa
Ruhu Mai tsarki mun kasa
O ji adu'armu.