Full Lyrics
[Sa Masu Albarka]
VERSE 1
Ubangiji ga mu nan a gabanka
Muna rokon bishewar ka a yau
Zo ka dauki shugabancin wannan aure
Wanda ka shirya ta a yau.
CHORUS
O ya Allah ga Ango da Amarya
Gaban ka sun zo ne
Don su cika alkawari wanda ka shirya domin su yi
Zaman aure ka sa masu albarkan ka.
VERSE 2
Zaku bar duk iyayenku
Ku manne wa junanku har matuka
Ku kwa saurari junanku
Zaku kwa yi nasara.
VERSE 3
Amarya ki yi biyayya
Ga mijinki kullayomi ba fasawa
Ango ka kaunace matar ka
Haka Allah ya ke so.
VERSE 4
Kuyi addu'a ba fasawa
Cikin zaman aurenku yau da gobe
Ku roki bishewar Ruhu mai tsarki
Allah ba zai yashe ku ba.
[Happy Day]
VERSE 1
It is a happy day a day of rejoicing
We come to sing songs of praises
For the Lord has done it
Ka sami mata kin sami miji
What God has join together
No one should put asunder.