UBA MUN GODE by Iliya Godiya D — Lyrics

Iliya Godiya D Hausa Hymns Offertory Hymns Celebrations Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Domin jagorancin Ka Uba mun gode, Kai ke kiyaye mu kullum, Uba mun gode. Domin alherin Ka Uba mun gode, Domin bishewar Ka Uba mun gode. Mun gode, Uba mun gode, Mun gode, mun gode, Uba mun gode, mun gode. VERSE 1 Shekaran su da dama Oh! na yakin bishara Ya yanki suna falfahari Da hanyar da kike bi Cikin hasken Kristi E! kofar ki a bude take Ga wadanda suka karbi Yesu. Ke E! kofar ki a bude take Ga wadanda suka karbi Yesu. VERSE 2 Kin shaida tauraron da ta nuna hanya ga shekuna, godiya. VERSE 3 Hasken nan ta mamaye ta fita kuma daga duhu, godiya. VERSE 4 Hakika a cikin ruwan sama da mugun yanayi, godiya. VERSE 5 Kin rayu kin jagoraci hidimar Kristi ba gajiya, godiya. CODA Tabbata ga Allah, Mu sojojin Yesu ne, Masu yaki bishara Yesu. Ya yanki sun girma sun Zama mai shaidun Yesu Kristi. Ba domin karfin mu ke iyawa ba, Muka samin wannan nasaran a yau, Wannan alherin Allah ne.

Download the sheet music

UBA MUN GODE

UBA MUN GODE

By Iliya Godiya D
Solfa
Hausa
2 pages
10 Downloads
Hymns Offertory Hymns Celebrations
0 0

More lyrics you may want