Full Lyrics
CHORUS
'Yan uwa sai mu mika baiko
Ga Uba Allah macecinmu
Mu dukanmu sai mu mika baiko
Ga Uba Allah macecinmu
VERSE 1
Aikin sujada gangariya ne
Mikan baiko kyau abu ne
Ta zuwan alherin Ubangiji
Sai mu mika baiko ga Uba Allah macecinmu
VERSE 2
Sujada ta gaskiya sai da godiya
Godiya kuma sai ta kauna
Kauna Ubangiji kauna da na
VERSE 3
'Yan uwa sai mu mika baikon
Albarka ga Uba mai iko duka
Uba mai runduna mara iyaka mara matuka
Sai mu mika baiko ga Uba Allah macecinmu
VERSE 4
Abin kirki ne mu ba da godiya
Da baikon salama, ta baikon farin ciki
Baikon godiya baikon sujada
Baikon baye baye, ta baikon kauna
BRIDGE
'Yan uwa sai mu mika baiko ga Uba Allah macecinmu
Dukanmu sai mu mika baiko ga Uba Allah macecinmu
Sai mu mika baiko ga Uba Allah macecinmu