Sai Kuzo by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Entrance songs Offertory Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

Yesu yana kiranku sai ku zo, zo sai ku zo. Zo yanzu, O! zo yanzu. Yesu yana kiranku sai ku zo. Sai, sai, sai ku zo ku zo. Ubangiji yana kiranku zo. Ubangiji shine maiceto. Ubangiji yana kiranku sai ku zo sai, sai ku zo. Zo sai ku zo, ku zo. Sai ku zo zo. Zo sai ku zo. Shine Kristi, sai ku zo. Sai ku zo. Shine Ubangiji, sai ku zo. Sai zo, zo. Ubangiji maiceto sai ku zo, zo. Maiceton duniya ku zo, ku zo. Mai ceto yana kiranku zo, ku zo. Ku zo, ku zo eh, sai ku zo ku zo. Zo eh, yana kiranku eh, yana kiranku. Mu na kiransa mai ceto dukan duniya. Ya Saboda shine mai cetomu. Mai ceto mu a duniya. Yesu Shine mai cetomu a duniya. Ubangiji duniya. Yesu Shine Ubangiji a duniya. Sarkin duniya. Yesu Shine Sarkin duniya. Dan Allah yana kiranku sai ku zo. Yana kiranku sai ku zo. Ubangiji Allah yana kiranku sai ku zo. Yesu Shine mai ceto mu. Shine mai ceto mu, Shine mai ceto mu. Yesu yana kiranku sai ku zo. Mai ceto yana kiranku dukan ku je. Yesu yana kiranku sai ku zo. Zo sai zo yanzu O! zo yanzu. Yesu yana kiranku sai ku zo sai, sai ku zo sai, sai ku zo. Ubangiji yana kiranku zo. Ubangiji yana kiranku sai ku zo. Mai ceto hanyar ceto mu. Ubangiji maiceto mu. Sai, sai, sai ku zo, sai, sai ku zo. Yesu yana kiranku sai ku zo. Zo sai ku zo, sai ku zo. Kristi yana kiranku sai ku zo.

Download the sheet music

Sai Kuzo

Sai Kuzo

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
3 pages
7 Downloads
Entrance songs Offertory Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want