Full Lyrics
O mai Tsarki, O mai Tsarki ubangiji
Allah mai runduna O mai Tsarki
Sama da Kasa a cike suke da darajarka
Hossana a cikin Samania.
Hossana a cikin Samania.
O mai Tsarki
Ya mai Tsarki O wanda ya ke zuwa
a cikin sunan ubangiji
Hossana a cikin Samania.