Full Lyrics
[CHORUS]
Yau cike da murna mun kawo godiya,
Karbe su Ka Tsarkake tare da Malaiku
Mun kawo godiya, karbe su Ka Tsarkake
Allah munzo O Yesu munzo
Yau, Ruhu Mai Tsarki munzo da godiya.
[VERSE 1]
Cike da murna mun kawo godiyar mu Allah
Karbe su Ka Tsarkake da yabo mun
Zo gaban bagadi Allah karbe su Ka Tsarkake
[VERSE 2]
Muna raira wakokin yabon Sunan Ka Allah
Karbe su Ka Tsarkake Baikon godiya mun
Kawo yau Allah karbe su Ka Tsarkake
[VERSE 3]
Ka karbe mu ya Allah mai rai a yau
Munzo domin mu mika kyauta.