Full Lyrics
O mai tsarki, O mai tsarki, Ubangiji,
Ubangiji Allah mai runduna.
O mai tsarki, O mai tsarki,
Sama da kasa a cike suke da darajarka.
Hosanna a cikin samaniya.
Hosanna a cikin samaniya.
O mai tsarki, O mai tsarki,
Albarkane ya mai tsarki,
O wanda yake zuwa,
Wanda yake zuwa a cikin sunan Ubangiji.