Full Lyrics Mai tsarki ya mai tsarki, Ubangiji Allah mai runduna. Sama da kasa a cike suke da darajar sa. Hossana cikin Samaniya, Hossana a cikin Samaniya. Mai albarka ne wanda ke zuwa cikin sunan Ubangiji.