Mai Tsarki, Mai Tsarki by Sol Clements — Lyrics

Sol Clements Hausa Sanctus (Holy, Holy, Holy) Solfa notation

Full Lyrics

Mai Tsarki Mai Tsarki Mai Tsarki Ubangiji Allah Mai runduna Sama da kasa suke cike da daukakarka Hosanna Hosanna cikin Sama Hosanna Hosanna cikin Sama Mai Albarka ne Mai Tsarki Ya Mai Tsarki Wanda yake zuwa wanda yake zuwa cikin Sunan Ubangiji

Download the sheet music

Mai Tsarki, Mai Tsarki

Mai Tsarki, Mai Tsarki

By Sol Clements
Solfa
Hausa
1 page
9 Downloads
Sanctus (Holy, Holy, Holy)
0 0

More lyrics you may want