Full Lyrics
Mai Tsarki, Mai Tsarki, Mai Tsarki, Ubangiji.
VERSE 1
Allah Mai runduna,
Sama da Kasa a cike suke da darajarka.
CHORUS
A Hossana,
Hossana, Hossana, Hossana, Hossana,
a cikin samaniya.
VERSE 2
Mai Albarka ne wanda yake zuwa
a cikin sunan Ubangiji.