Full Lyrics
O mai Tsarki, O mai Tsarki,
Ubangiji, Ubangiji.
Allah mai runduna, O mai Tsarki,
Sama da kasa a cikin suke da darajarka.
Hosanna a cikin samania,
Hosanna a cikin samania.
O mai Tsarki, O mai Tsarki,
Mai albarka ne.
Wanda yake zuwa a cikin sunan Ubangiji.