Mai Tsarki by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Sanctus (Holy, Holy, Holy) Solfa notation

Full Lyrics

O mai Tsarki, O mai Tsarki Ubangiji, Ubangiji Allah mai runduna, O mai Tsarki, O mai Tsarki Sama da kasa a cikin suke da darajarka Hosanna O a cikin samania, Hosanna O a cikin samania o O mai Tsarki, O mai Tsarki Mai albarka ne, mai albarka ne Ya mai Tsarki, O wanda yake zuwa A cikin sunan Ubangiji.

Download the sheet music

Mai Tsarki

Mai Tsarki

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
2 pages
3 Downloads
Sanctus (Holy, Holy, Holy)
0 0

More lyrics you may want