LOKACI YAYI, MU FALKA DAGA BARCI - Choir Script PDF Thumbnail
Preview
0 0
1 downloads
Added Jul 31, 2026
Composer: LEVI AD. LCO
Uploaded By: Choir PDFs
Format: Solfa
Language: Hausa
Pages: 2 pages

LOKACI YAYI, MU FALKA DAGA BARCI by LEVI AD. LCO — Lyrics

VERSE 1 Lokaci ya riga ya yi sai mu falka daga barci mun dai san Irin zamanin da muke a cikinsa yau dare fa ya kure Sai mu watsar da ayyukan duhu mu juyo ga Ubangiji Mu mika zukatan mu duk, gama lokaci yayi sai VERSE 2 Mu taf'yar da alamuran mu yadda ya dace mu yi ba a cikin Shashanci da buguwa ko faskanci ba amma mu bi halin Ubangiji Yesu Almasihu domin shine hanyar da zai Kaiku zuwa ga nasara gama lokaci yayi sai VERSE 3 Masu bi lokaci yayi sai mu falka daga barci mu fara Shiri don ceton nan yana kurkusa damu gari fa ya kusan Wayeye gama lokaci yayi mu tuba, tuba na gaskiya Don karmu rasa ceto gama lokaci yayi sai
Read full lyrics

About LOKACI YAYI, MU FALKA DAGA BARCI

"Lokaci Yayi, Mu Falka Daga Barci" is an urgent and stirring Hausa call to worship, drawing its text directly from Romans 13. The title translates to "The time has come, let us wake from sleep," setting a tone of spiritual awakening. For a choir, this piece serves beautifully during seasons of preparation like Advent or Lent, reminding the congregation that the night is far spent and the day of salvation is at hand. The verses encourage believers to cast off the works of darkness and turn their hearts fully to the Lord.

The score is arranged in two distinct movements. After the driving, rhythmic call to awaken in the first section, the piece transitions into a second movement based on Isaiah 55:6, "Ku Juyo Wurin Ubangiji Tun Yana Kusa" (Turn to the Lord while He is near). This shift offers a moment of earnest plea, where the choir invites the assembly to seek God in prayer. Singing this arrangement brings a profound sense of readiness to the liturgy, anchoring the Mass in a spirit of repentance and hopeful expectation.