Kuci, Kusha. - Choir Script PDF Thumbnail
Preview
0 0
9 downloads
Added Jul 31, 2026
Uploaded By: Choir PDFs
Format: Solfa
Language: Hausa
Pages: 1 page

Kuci, Kusha. by Omachi Atome Michael — Lyrics

CHORUS Kuci jikin Sa, kusha jinin Sa abinci ne kyauta, Shi ya bamu da Kansa domin mu sami ceto na mu, ta Sabuwar alkawari, ta sabuwar ceto, ta sabuwar hanya. VERSE 1 Abinci ne mai dadi, abinci ne mai kyau. Abincin ceto wanda Shi Yesu ya ba wa duniya, Don watan wata yana mu ma mu nuna wa yan uwa. VERSE 2 Idan mun ci burodi, mu sha calis na wain, Jiki da jinin wanda Shi Yesu, ya ba wa duniya, Don watan wata yana mu ma mu nuna wa yan uwa.
Read full lyrics

About Kuci, Kusha.

"Kuci, Kusha" is a gentle Hausa Communion hymn that calls the congregation to the Eucharistic table. The title translates simply to "Eat, Drink," echoing Christ’s invitation to partake in His Body and Blood. With its flowing melody, the song creates a reverent atmosphere in the church as the faithful process to receive the sacrament.

The lyrics remind singers that this heavenly food is a free gift ("abinci ne kyauta") given for our salvation. Each verse reflects on the profound mystery of the Eucharist—from seeing Jesus as the Bread of Life and the true vine, to recognizing Him as the Lamb of God ("Dan tunkiya"). For a choir, it is a deeply moving piece to lead during the Communion rite, offering a moment of peace and spiritual nourishment for the whole parish.