A Journey With Psalm 51 (Ka Yi Mana Jinkai) by Obioha Ogbonna — Lyrics

Obioha Ogbonna Hausa Penitential Rite / Kyrie Lenten Hymns Prayer Staff & Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Ka yi mana jinkai, ya Allah Ka yi mana jinkai, ya Allah Ka yi mana jinkai, ya Allah o Allah, o Allah, llah. VERSE 1 Sabili da ma dawwamiyar kaunarka, ka share zunubina! Saboda jinkanka mai girma! Saboda jinkanka mai girma! ka wanke muguntata sarai, ka tsarkake ni daga zunubi na! zunubina zunubina zunubina zunubina zunubina zunubina zunubina. VERSE 2 Na gane laifina, Na gane laifina, kullum ina sane da zunubina zunubina zunubina zunubina zunubina zunubina zunubina. VERSE 3 Na yi maka zunubi, kai kadai na yi wa, Na kuwa aikata mugunta a gare ka. Na yi maka zunubi, kai kadai na yi wa, Na kuwa aikata mugunta a gare ka. Daidai ne shari'ar da ka yi mana, Daidai ne ka hukunta ni. Ka yi mana jinkai, ya Allah

Download the sheet music

A Journey With Psalm 51 (Ka Yi Mana Jinkai)

A Journey With Psalm 51 (Ka Yi Mana Jinkai)

By Obioha Ogbonna
Staff & Solfa
Hausa
5 pages
4 Downloads
Penitential Rite / Kyrie Lenten Hymns Prayer
1 0

More lyrics you may want