Gayyatar Ubangiji by Jacob Enenche Okwori — Lyrics

Jacob Enenche Okwori Hausa Communion Hymns Motets Solfa notation

Full Lyrics

Ku zo yarana, ku zo abokaina. Ku zo, yarana, ku zo. Ku zo ku ci daga abincin rayuwa. Ku zo, yarana. Ku zo ku sha daga ruwan rayuwa, Ku zo, abokaina, oh! Ku zo. Ci jikina, sha jinina, Sannan zaka samu rayuwa. Oh! Ku zo, ku zo, ku zo, ku zo. Abokaina, yarana, ku zo. Na ku zo, ku ci, ku sha, daga abincin mala'iku. Jikina, abinci ne mai kyau. Jikina abinci ne mai tsarki. Ku zo ku ci. Jinina abin sha ne mai kyau, Jinina mai tamani ne. Ku zo ku sha. Ku zo, yarana ku zo, ku zo abokaina, ku zo. Ku zo ku ci daga abincin rayuwa. Ku zo ku ci, ku zo ku sha daga abincin na mala'iku. Ku zo wurina kuma ku sami karfi. Ku ci jikina: jikina abinci ne mai tsarki. Ku zo ku ci, ku zo ku sha daga abincin na mala'iku. Ku zo wurina kuma ku sami lafiya. Ku sha jinina: jinina abin sha ne mai kyau. Jinina mai tamani ne. Ku zo ku ci, ku zo ku sha daga abincin na mala'iku. Ku zo wurina kuma ku sami hutu. Ku zo, ku zo. Yarana, ku zo. Ku zo, ku zo, abokaina. Ku zo ku ci, ku zo ku sha daga abincin na mala'iku. Ku zo, ku zo. Ku zo, abokaina. Ku zo ku ci, ku zo ku sha daga abincin na mala'iku, ku zo.

Download the sheet music

Gayyatar Ubangiji

Gayyatar Ubangiji

By Jacob Enenche Okwori
Solfa
Hausa
4 pages
1 Downloads
Communion Hymns Motets
1 0

More lyrics you may want