Full Lyrics Mai tsarki Ya mai tsarki Mai tsarki Ubangiji Allah mai runduna, Sama da kasa a cike suke da darajarka Hosanna, Hosanna, Hosanna, Hosanna a cikin sama ma ni a Mai albarka ne wanda yake zuwa a cikin sunan Ubangiji ma ni a