Full Lyrics
CHORUS
Domin ka kawo mu a wannan rana yo,
Domin ka kawo mu a wannan rana yo,
Mungode Allah, mungode Allah, mungode Allah,
Mungode Allah, Mungode Allah, Allah sarki,
Mungode Allah, Allah sarki.
VERSE 1
Da yawa suke abubuwa nda ka ba mu.
REFRAIN
Mungode Allah, Mungode Allah.
VERSE 2
Da yawa suke jindadi nda ka ba mu.
VERSE 3
Da yawa suke albarka nda mu karbi.
VERSE 4
Da kuma ruwan sama nda ka ba mu.
VERSE 5
Da kuma hasken rana nda ka ba mu.
VERSE 6
Da kuma iska nda mu karbi, nda ka ba mu.