Full Lyrics
[KOROS]
Alherin Allah ba ta karewa.
Allah mai ba da wa,
ba Shi da kasawa,
alherin sa ba ta karewa.
[VERSE 1]
Allah Mai Kauna, Allah Mai Kyau,
ba za mu bauta wa wani Allah ba.
Kai ne Mai Sama, Kai ne Mai Kome,
alherin Ka ba ta karewa.
[VERSE 2]
Ai muna da kasawa,
Amma Allah ne mai iko,
za ya bi da mu ko babu kome.
Alherin sa ba ta karewa.
[VERSE 3]
Mu taita yabo, ga Sunan sa,
mu taita yabo, ga Sunan sa,
mu taita ga Sama da Kasa,
mu taita mu yi yabo ga Sunan Sa.
Yabo, yabi Allah mu nuna godiya.
Ga Sunan Sa, taita yabo,
duk al'umma mai dukan mutane mu taita ga Sunan Sa.