Full Lyrics
[ADIEMUS]
Ariadiamus late ariamus da aria natus late adua
Aravare tue vate aravare tue vate aravare tue vate late a
Anamana coole rawe anamana coole rawe anamana coole rawe akala
Aya doo aye aya doo aye
Ya kama yama ya kama yama
Aya coo ah eh aya coo ah eh
[NINE GURASA MAI RAI]
Yesu yana kiran duka ku sai ku zo bauta
Kuzo yana kiran ku, kuzo yana kiran ku, kuzo yana kiran ku, sai ku zo
Kuzo kusha jinin, Yesu kusha jinin, Yesu kusha jinin, ku zo
Wanda yaci jiki na, wanda yaci nama da jinin na zai rayu dani a sama
Ma Yesu yace, duk wanda ya ci nama da jinin na zai rayu dani a sama a kursiyin Ubana
Duk wanda ya ci nama da jinin na zai rayu dani a sama
Yanuwana kuzo kuzo mu yabeshi shine mai ceto mu, shine mai ceto mu
Gurasa da koko da mu karbi shine jiki da jinin sa
Duk wanda ya ci nama da jinin sa zai samu rai har abada
Nine gurasa mai rai, ni ne gurasa mai rai
Yanuwana kuzo ku karbi shi dan zai ba ku rai
Yesu yana da dadi, ku zo ku karbi shi dan zai ba ku rai