Cyprain G. Abah HausaPenitential Rite / Kyrie Solfa notation
Full Lyrics
Ya Ubangiji ka yi, ka yi mana jinkai
Ya Ubangiji ka yi jinkai
Ya Ubangiji ka yi, ka yi mana jinkai
Ya Ubangiji ka yi jinkai
Kristi ka yi jinkai, ka yi mana jinkai
Ya Kristi ka yi jinkai oh