Full Lyrics Mai tsarki Ya mai tsarki Mai tsarki Ubangiji Allah mai runduna, Sama da kasa acikin suke da darajaka Hosanna, Hosanna, Hosanna acikin sama. Mai albarka ne wanda yake zuwa acikin sunan Ubangiji.