LAHADI TA 1 TA SHIRIN FASKA - Choir Script PDF Thumbnail
Preview
0 0
0 downloads
Added Jul 31, 2026
Uploaded By: Choir PDFs
Format: Solfa
Language: Hausa, English
Pages: 2 pages

LAHADI TA 1 TA SHIRIN FASKA by Evang. Cletus Bulus Jurbe — Lyrics

[LAHADI TA 1 TA SHIRIN FASKA] AMSHI Ka kasance tare da ni ya Ubangiji da dukan shan wahalata. VERSE 1 Duk wanda yaje wurin madaukaki zai zauna lafiya. Duk wanda yake zaune a inwar mai Iko duka ya Iya ce Ubangiji. Kai ne kariyata da mai kiyaye ni kai ne Allah na, a gare ka nake dogara. VERSE 2 To, ba bala'in da zai same ka ba za a yi wa gidanka aikin karfi da yaji ba. Allah zai sa Malaikun sa su lura da kai zasu kiyaye ka duk inda zaka tafi. VERSE 3 Zasu dauke ka a hannuwan su don kada ka buga kafar ka a dutse zaka tattake zakoki da macizai zaka tattake zakoki masu zafin rai da macizai masu dafi. VERSE 4 Allah ya ce zan ceci wadanda suke kauna ta zan kiyaye wadanda suka san ni. Sa'ad da suka kira gare ni zan amsa musu zan kasance tare da su. Sa'adda suke shan wahala zan cece su in girmama su.
Read full lyrics

About LAHADI TA 1 TA SHIRIN FASKA

This bilingual setting of Psalm 91 provides the Responsorial Psalm for the First Sunday of Lent, presented in both Hausa and English. Composed by Evang. Cletus B. Jurbe, the piece captures the solemn yet deeply comforting tone of the Lenten season. The Hausa refrain, "Ka kasance tare da ni ya Ubangiji da dukan shan wahalata," mirrors the English response, "Be with me, O Lord, When I am in distress," offering a unified prayer for God's protection and presence during times of trial.

In the choir loft, having both language options in a single arrangement is incredibly practical for diverse congregations. The verses are laid out in a straightforward, stacked format, allowing the cantor and choir to deliver the text clearly. As the congregation responds with the antiphon, the words of Psalm 91—speaking of angels guarding our steps and God delivering us from evil—set a perfect spiritual foundation for the forty days of Lent.