Full Lyrics
UBANGIJI KAYI JINKAI
Ubangiji kayi jinkai
Uba kayi mana jinkai.
Ya Kristi kayi jinkai
Kristi kayi mana jinkai.
DAUKAKA GA ALLAH
INTRO
Daukaka ga Allah cikin samaniya
CHORUS
Daukaka ga Allah a cikin samaniya oh ya
Daukaka ga Allah a cikin samaniya
Daukaka ga Allah cikin samaniya
Daukaka ga Allah cikin samaniya. Daukaka ga Allah cikin samaniya.
VERSE 1
A duniya kuma salama ga mutane na nufi mai kyau
muna yabon ka
muna albarkace ka
muna yi maka sujada
muna daukaka ka
muna yi maka god'ya
saboda daukakar ka mai girma
ya Ubangiji Allah
Uba mai iko duka
VERSE 2
ya Ubangiji Yesu Almasihu
muna yabon ka
ya Ubangiji Allah
Dan tunkiya na Allah
Dan Uba. Daukaka...
VERSE 3
Kai da kake kawar da zunuban duniya
ka yi mana jinkai.
kai da kake warda zunuban duniya
ka ji addu'ar mu
kai da ke zaune a hanun dama na Uba
ka yi mana jinkai. Daukaka...
VERSE 4
Domin kai kadai mai tsarki ne
kai kadai Ubangiji ne
kai kadai mafi daukaka
ya Yesu Kristo
tare da ruhu mai tsarki
cikin darajar Allah Uba amin.