Full Lyrics
REFRAIN
Abinci Alheri, shi ne zamu ci,
Abinci Alheri, Eh, Abinci rai
Shiryeye daga wurin Allah
eh Abinci Alheri ga mu ci zamu ci.
VERSE 1
Yesu ya dauki Gurasa,
ya ba mu ya ce,
Wannan shi ne Jikina
da aka bada duka mutane.
Kristi ya dauki Koko,
ya ba mu ya ce,
Wannan shi ne Jinina
da aka bada duka mutane.
VERSE 2
Gurin sadaukarwa na Kabila,
Shi ne Jikin Yesu,
duk wanda ya karbi shi a cikin Tsarkiya
zai samu rai har abada.
VERSE 3
Ku zo ku karbi shi,
masu bauta yanda ka dadi,
zai ba ku rai,
mai sauki, mai kauna, mai Jinkai,
Ku zo ku karbi shi.